Hijira
Hijira | |
---|---|
Tafiya da emigration (en) | |
Bayanai | |
Suna a harshen gida | هجرة |
Ƙasa | no value |
Kwanan wata | 14 Satumba 622 |
Start point (en) | Makkah |
Wurin masauki | Madinah |
Participant (en) | Muhammad |
Hijira asalin kalmar Larabci ce da aka arota zuwa yaran Hausa, (ma'anar kalmar shine kaura daga wani guri zuwa wani guri,amman galibi domin samun salama) wanda kalmar zata dace da ita a hausa itace Kaura, amman ma'anan kalmar a addinin Musulunci na nufin:- "Hijiran da Manzon Allah yayi tare da Abubakar Siddiq daga Makkah zuwa Madinah (Yasrib) a shekarar 622) [1] bayan kafiran makkah sun tsara su kashe shi a watan Janairu 622, sai Allah ya umurci Annabi da yayi Hijira daga Makkah zuwa Madinah,wanda a wancan lokacin ana kiran garin da Yasriba, zuwan Annabi garin keda da wuya, sai aka sama garin suna da Madina ma'ana Birni[2][3] [4][5][6][7][8][9]
Hakan yasa Musulmai suka samu kalandar da ake kiran shi da suna Hijira kalanda[10][11][12][13][14][15] Kafirai sunyi ittifaqi akan zasu kawo saurayi guda daya daga cikin kowace kabila ta larabawa tayanda idan Annabi ya fito daga gidanshi zasu yi masa dukan kwap daya gabadayansu domina jininshi ya watsu a cikin qabilun larabawa ta yanda makusantanshi baza su iya yaqan dukkan larabawa ba. <ref> Template:Kulasatun nuril yaqin
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ Marom, Roy (Fall 2017). "Approaches to the Research of Early Islam: The Hijrah in Western Historiography". Jama'a. 23: vii.
- ↑ Moojan Momen (1985), An Introduction to Shi'i Islam: History and Doctrines of Twelver Shi'ism, Yale University Press, New edition 1987, p. 5.
- ↑ F.A. Shamsi, "The Date of Hijrah", Islamic Studies 23 (1984): 189–224, 289–323 (JSTOR link 1 + JSTOR link 2).
- ↑ Dale F. Eickelman (1990). Muslim Travellers: Pilgrimage, Migration and the Religious Imagination. University of California Press. p. 30. ISBN 978-0-520-07252-7.
- ↑ Elaine Padilla, Peter C. Phan (editors) (2014). Theology of Migration in the Abrahamic Religions. Palgrave Macmillan. p. 15. ISBN 978-1-137-00104-7.CS1 maint: extra text: authors list (link)
- ↑ Ian Richard Netton (2011). Islam, Christianity and the Mystic Journey: A Comparative Exploration. Edinburgh University Press. p. 55. ISBN 978-0-7486-4082-9.
- ↑ Fazlur Rehman Shaikh (2001). Chronology of Prophetic Events. London: Ta-Ha Publishers Ltd. pp. 91
- ↑ Shibli Nomani. Sirat-un-Nabi. Vol 1. Lahore.
- ↑ Holt, Lambton, and Lewis (2000), p. 40.
- ↑ Sell, Edward (1913). The Life of Muhammad (PDF). Madras: The Christian Literary Society for India. p. 70. Retrieved 19 January 2013.
- ↑ Holt, P. M.; Lambton, Ann K. S.; Lewis, Bernard (2000). The Cambridge History of Islam. Cambridge University Press. p. 39. ISBN 978-0521219464.
- ↑ Hitti, Philip Khuri (1946). History of the Arabs. London: Macmillan and Co. p. 116.
- ↑ Muir (1861), vol. 2, pp. 258–59
- ↑ Ibn Kathir (2001). Stories of the Prophet: From Adam to Muhammad. Mansoura, Egypt: Dar Al-Manarah. p. 389. ISBN 9776005179.
- ↑ "Ya-Seen Ninth Verse". Retrieved 4 February 2014. , Quran Surah Yaseen (Verse 9)