Wikipedia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Antu tag-places-black.svgWikipedia
Wikipedia-logo-v2.svg
File:Wikipedia Portal Screenshot (2022).svg da Wikipedia pagina principal.png
Uniform Resource Locator (en) Fassara https://wikipedia.org
Eponym (en) Fassara Wiki da Insakulofidiya
Gajeren suna Wikipédia, Wikipedia, ウィキペディア, Viquipèdia, Wikipèdia, Vicipaedia, Wikipedia, Βικιπαίδεια, ဝီကီပီးဒီးယား, ويكبيديا da Wikipedia
Iri MediaWiki website (en) Fassara, Wikimedia project (en) Fassara, online encyclopedia (en) Fassara, open content (en) Fassara da virtual place (en) Fassara
Slogan (en) Fassara the free encyclopedia that anyone can edit, الموسوعة الحرة التي يستطيع الجميع تحريرها, vapaa tietosanakirja, de vrije encyclopedie, свободная энциклопедия, которую может редактировать каждый, Die freie Enzyklopädie, 人人可编辑的自由百科全书, 人人可編輯的自由百科全書, একটি উন্মুক্ত বিশ্বকোষ, যা সবাই সম্পাদনা করতে পারে, ウィキペディアは誰でも編集できるフリー百科事典です, L'enciclopèdia de contingut lliure que tothom pot millorar, Төрлө телдә яҙылған, сикләүһеҙ ҡулланыуҙа булған ирекле интернет энциклопедия. Һәр кем уны төҙөүҙә ҡатнаша ала., آزاد دائرۃ المعارف جس میں کوئی بھی ترمیم کر سکتا ہے, La enciclopedia de contenido libre que todos pueden editar., A szabad enciklopédia, Ազատ հանրագիտարան, որը կարող է խմբագրել յուրաքանչյուր ոք:, האנציקלופדיה החופשית שכולם יכולים לערוך, Wolna encyklopedia, którą każdy może redagować, 海納百川,有容乃大 da La libera enciklopedio redaktebla de ĉiuj.
License (en) Fassara Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 Unported (en) Fassara
Programming language (en) Fassara PHP (en) Fassara da LAMP (en) Fassara
Software engine (en) Fassara MediaWiki (en) Fassara
OCLC, Inc. (en) Fassara 52075003
Mai-iko Wikimedia Foundation da Jimmy Wales
Maƙirƙiri Jimmy Wales, Larry Sanger da Wikimedia community (en) Fassara
Mai wallafawa Wikipedia community (en) Fassara
Web developer (en) Fassara Jimmy Wales da Larry Sanger
Service entry (en) Fassara 15 ga Janairu, 2001
Wurin hedkwatar Tarayyar Amurka
Kyauta ta samu Princess of Asturias Award for International Cooperation (en) Fassara, FSF Free Software Award for Projects of Social Benefit (en) Fassara, Grimme Online Award (en) Fassara da Erasmus Prize (en) Fassara
Alexa rank (en) Fassara 13 (4 Nuwamba, 2020)
5 (31 Oktoba 2017)
5 (7 Nuwamba, 2017)
5 (20 Nuwamba, 2017)
9 (2 Oktoba 2019)
10 (1 ga Faburairu, 2020)
14 (ga Augusta, 2020)
7 (4 ga Afirilu, 2009)
13 (18 Disamba 2020)
Twitter Wikipedia
Facebook Wikipedia
Instagram wikipedia

Wikipedia wata babbar farfajiyar Manhaja ce dake tattare da Muƙaloli, kundin bayanai akan ilimomi daban-daban, Dan samar da ilimi ga kowa da kowa, da ƙara haɓaka nazarce-nazarce, bincike akan ilimi dake duniya baki ɗaya a kyauta, don ganin cewa kowani ɗan adam yasamu ilimi batare da biyan wani abu ba.[1][1][2] [3]

tambarin shafin Wikipedia
Jimmy Wales babban shugaban Wikipedia kuma wanda yasamar da Manhajar
Larry Sanger mutum na biyu da suka ƙirƙiri Manhajar Wikipedia

Wikipedia Shafine dake yanar gizo wanda kowa na iya shiga kuma ya amfana ko yataimaka dan amfanar da wasu, ta hanyar taimako da ilimi ko gyare-gyare da sauransu, wikipedia tana tattare da harsunan duniya masu yawa, a shafin kowa na iya ƙirƙira tare da gyara maƙala a kyauta domin taimakawa asamu ilimi daga kowa da kowa, wannan ne yasa wikipedia tayi zarra a duk duniya wurin Samar da ilimi daga asalin inda ilimin ya fito, Dan kuwa waɗanda suka Samar da ilimin ko suke da alaƙa da ilimin sune ke rubuta ilimin da Kansu, hakane yasa aka ba kowa damar yataimaka da ilimi ta hanyar ƙirƙiran sabon maƙala ko gyara ta idan anriga an ƙirƙire ta amma bata cika ba ko mai rubuta yayi kuskure. Harwayau babu wani shafi a duniya baki ɗaya da ya tattara ilimi da bayanai a yanar gizo a yanzu, kuma miliyoyin ɗalibai ne da malamai, da sauran mutane suke amfana daga manhajar a kullin.

Tarihi[gyara sashe | Gyara masomin]

An ƙaddamar da shafin Wikipedia ne a ranar 15 ga watan Janairun shekara ta 2001, Jimmy Wales tare da Larry Sanger sune suka haɗa gwiwa wajen samar da shafin. A farkon ƙirƙirar shafin an kafa tane da Turanci kadai amma daga baya sanadiyar karɓuwa da shafin yayi ne yasa ake samar da ƙarin Harsuna akai-akai har zuwa yanzu. A halin yanzu akwai maƙaloli sama da 5,652,162 a sashen Wikipedia na Turanci wanda kuma shine sashen da yafi kowanne shahara da tarin maƙaloli. Ayanzu akwai sama da maƙaloli guda miliyan arba'in a mabanbantan yarurruka 301, sannan shafin ya samu masu ziyara mabanbanta guda miliyan 500, adadin duka masu ziyara biliyan 18 ko wanne wata tun daga watan Fabrairu na shekara ta 2014.

Hausa Wikipedia[gyara sashe | Gyara masomin]

A sashen Hausa na wikipedia kuma akwai maƙaloli sama da dubu sha bakwai da ɗari uku da arba'in da tara (17,349) , duk da yake sashen yana da ƙarancin masu bayar da gudunmuwa amma a hankali sashen yana ƙara bunƙasa cikin gaggawa.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 "Wikipedia is 20, and its reputation has never been higher". The Economist. January 9, 2021. Retrieved February 25, 2021.
  2. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Alexa siteinfo
  3. McGregor, Jena (March 17, 2020). "Wikimedia's approach to coronavirus: Staffers can work 20 hours a week, get paid for full time". The Washington Post. Retrieved February 25, 2021.