Rana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Wikidata.svgrana
G-type main-sequence star (en) Fassara da Population I star (en) Fassara
The Sun in white light.jpg
Bayanai
Bangare na Tsarin hasken rana
Has boundary (en) Fassara solar corona (en) Fassara da photosphere (en) Fassara
Present in work (en) Fassara Star Trek (en) Fassara
Parent astronomical body (en) Fassara Galactic Center of Milky Way (en) Fassara
Spectral class (en) Fassara G2V
Depicted by (en) Fassara The Sun in culture (en) Fassara
Notation (en) Fassara solar symbol (en) Fassara

Rana (alama ce: ☉) wata babbar halitta ce da ke fitar da iska da haske sakamakon ci da wuta da takeyi, hakane ya sa ta zama fitilar da ke haskaka sararin samaniya gabadaya, a takaice dai rana ita ce ke haskaka gabadayan Duniyoyin da ke cikin sararin sama gabadaya duniyoyin suna zagaye rana a bisa kudirar Ubangiji zagaye akasin hannun agogo wato tana zagaye ne ta hannun hagu. Shi ya sa mu duniyarmu take daukar har tsawon kwana ki 360 kafin ta gama zagaye rana, hakanan kowacce duniya akwai adadin kwanakin da ta ke dauka kafin ta gama zagaye rana.

hasken rana ya faso, har ya ƙayata bishiya


duniyoyi tara
Yadda duniyoyi suke zagaye rana a cikin falaki.
Rana ta na hudowa

Rana itace fitila mafi girma acikin sararin samaniya ita ce ke samar da haske mafi karfi.

Anazarci[gyara sashe | Gyara masomin]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.