Duniya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Duniya Earth symbol (fixed width).svg da  Globus cruciger (fixed width).svg
The Blue Marble (remastered).jpg
Commons-logo.svg
Observation (en) Fassara
Distance from Earth (en) Fassara 0 km
Parent astronomical body (en) Fassara rana
Suna saboda Ƙasa (shinfidar ƙasa) da dirt (en) Fassara
Orbit (en) Fassara
Apoapsis (en) Fassara 151,930,000 km
1.00000261 AU
Periapsis (en) Fassara 147,095,000 km
Semi-major axis of an orbit (en) Fassara 1 AU
149,598,023 km
Orbital eccentricity (en) Fassara 0.016710219
Orbital period (en) Fassara 365.256363004 Rana
Mean anomaly (en) Fassara 358.617 °
Orbital inclination (en) Fassara 7.155 °
1.57869 °
Longitude of the ascending node (en) Fassara 348.73936 °
Argument of periapsis (en) Fassara 114.20783 °
Physics (en) Fassara
Radius (en) Fassara 6,378.137 km
Diameter (en) Fassara 12,742 km
Perimeter (en) Fassara 40,075 km da 24,901 mi
Flattening (en) Fassara 0.0033528
Yawan fili 510,064,472 km²
Volume (en) Fassara 1,083,210,000,000 km³
Nauyi 5,972.37 Yg
Density (en) Fassara 5,514 kg/m³
Effective temperature (en) Fassara 15 °C (sararin samaniya na Duniya)
Albedo (en) Fassara 0.434
0.306
Farawa 4,540 million years BCE

Duniya (alama ce: 🜨 da ♁) halitta ce daga cikin dinbin duniyoyin dake cikin sararin subuhana. Hakika wannan duniya da muke ciki yar karama ce idan aka kwatantata da duniyar Jupiter duniyar da muke ciki itace ta uku tsakaninta da Rana daga cikin abinda ake kira da turanci solar system. Kuma ita kadai ce a yanzu dai aka samu halitta mai rai a cikinta. Ita kadaice koramu da Teku ke gudu a doronta amma sauran duniyoyin ko Iska babu a cikinsu, balle har akai ga samun abu mai rai.

kawakikai da ke sararin Samaniya[gyara sashe | Gyara masomin]

Jupiter wata irin duniya ce mai ban al'ajabi saboda tasha banban da sauran duniyoyi gaba daya.

Yankunan duniya guda bakwai[gyara sashe | Gyara masomin]