Wikipedia:Admin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Tambarin Admin a Wikipedia.

Wikipedia nada ma'aikata na musamman da suke kula da sarrafa kwamfuta wajen tafiyar da tsare-tsare na shafin. Sudai wadannan ma'aikatan wikipedia ta zabesu ne sabo da ta yarda dasu. To amma hakan ba wai yana nufin cewar su ma'aikan na wikipedia sunfi kowa bane.

Admin[Gyara masomin]

  1. Em-mustapha
  2. Anasskoko
  3. Gwanki
  4. Salihu Aliyu

Tsaffin Admin[Gyara masomin]

  1. DonCamillo
  2. Picaroon9288
  3. Shrikarsan
  4. Ammarpad

Links[Gyara masomin]