Asturaliya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Commonwealth of Australia Commonwealh na Asturaliya
Flag of Australia.svg Coat of Arms of Australia.svg
(A'bhratach Astràilianach) (An gearradh arm Astràilianach)
LocationAustralia.png
yaren kasa Ingelishi
baban birne Kanberra
birne mafe girma Sydney
Tsarin gwamnati sarauta
sarauniya Ealasaid II
shugaban gwamnati Sir Peter Cosgrove
firaminista Malcolm Turnbull
yanci da birtaniya 1 ga januari 1901
Iyaka 7,686,850 km2
Ruwa% 1%
mutunci 24,819,500 (2018)
kudin dala na Asuraliya (AUD)
kudin shiga kasa a shekara 611,000,000,000$
kudin da mutun daya yake samu ashekara 31,020$
banbancin lukaci +8(UTC)
Rane +8(UTC)
Yanar gizo gizo .au
lambar wayar taraho ta kasa da kasa +61

Asturaliya kasa ce da ke kudu maso gabasci taikun haye baban birnen ta Kanberra . daga arewaci kujin taimur da matsatsin arfurz daga gabas kujin kural da kujin tasman daga kudu matsatsin bas , daga kudu da yamma taikun Indiya ne ya mamaye wannan bangaren

Tarihi[gyara sashe | Gyara masomin]

Tarihi ya nuna cewa mutane farko na Asturaliya sune Indigenous Australians to a shekara dubu 60 suka feto daga kudu maso gabascin Asiya lukacin da mutane suna gaura wajin ruwa amma ba'ajima ba se ruwan ya yi karfe har yarabasu da 'yan uwansu na Asiya suna zaune a cikin wannan sabon bangare nasu . wanna bangare na Asturaliya da ba wanda yasan shi a cikin duniya har zuwa karne na 17 wa'yannan masu kama wure zauna suna da dabbube kala kala na gida da na daje kuma suna da kayan lambu da sauransu , suna kune gunakinsu da ta yi arzike , suna zuwa kamu naman daje suna yen wane da faje dan ruwa yataru suringa kamin kyfe a she . Do da suna manoma ne amma a shekaru 3000 da suka gabata su kukaua sosai har suka jara kasar su kuma mutnen nata na asili sun kama kasuwanci da wasu bangre me nisa kawa bangaen Turi da na Amruka a kashen karne da 17 Turwa suka soma shega da kadan kadan sun tarda mutanen asili da aladun su da kabilun su da harsunan su fyye da 250 amma a karne na 19 turawa sun yi kokare sun batar musu da wasu harsunan .

Tuirwa mukin mallaka sun shegu sosai wannan bangare Ashekara ta 1788 sun kame kudu maso gabsci, shine yasa mazuna asili suna raguwa don saboda tsananin azaba da wahalar da suke ce awurin kuma suna musu kashin kiyash kuma sun kauw musu wata cuta me tsanani wanda mutun yana iya dauka daga wurin dan uwansa . A wannan shekarar turawa suka samu kashe shuwan mutanen farko sun yi bincike a kashin sun gano yanada shekaru dobu 26 kuma sun dada samu kashin kai yanada shekaru dobu 13 suna kama da mutanen sin Wikimedia Commons on Asturaliya