Buzuzu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Buzuzu
Buzuzu
Lucanus cervus.jpg
Scientific classification
KingdomAnimalia
SubkingdomBilateria (en) Bilateria
PhylumArthropoda (en) Arthropoda
Classinsect (en) Insecta
SuperorderEndopterygota (en) Endopterygota
order (en) Fassara Coleoptera
Linnaeus, 1758

Buzuzu ko kuma filfilo ɗayane daga cikin jinsin halittun kwari masu tashi yana kamada filfilo ta zubin tsarin halittarsu saidai shi fukafukishi suna atsage kuma jikinshi nada kauri fiye dana filfilo. Haka kuma masana sun tabbatar da Buzuzu yakan iya tafiyar kilo mita tara acikin sa'a ɗaya. [1]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. "Kwaron da ya fi gudu a duniya". bbc hausa. 12 November 2015. Retrieved 4 August 2021.