Mississippi (kogi)
Jump to navigation
Jump to search
.
Kogin Mississippi na da tsawon kilomita 3,730. Zurfinta marubba’in kilomita 2,980,000 a kasa. Matsakaicin saurinta 16,800 m3/s wanda ya bambanta daga saurin 4,500 m3/s zuwa 86,800 m3/s. Mafarinta daga tafkin Itaska, a jihar Minnesota. Kananan rafufukanta su ne Missouri,Ohio da Arkansas.
Ta bi cikin jihohin goma a ƙasar Tarayyar Amurka (Minnesota, Wisconsin, Iowa, Illinois, Missouri,Kentucky, Tennessee, Arkansas, Mississippi da Louisiana). Waxannan biranen na samuwa a gefen kogin Neja: Minneapolis–Saint Paul, St. Louis, Baton Rouge, New Orleans..