Goa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgGoa
गोवा (hi)
Goa University, Goa.jpg

Wuri
Goa in India (claimed and disputed hatched).svg
 15°24′07″N 74°02′36″E / 15.40194°N 74.04333°E / 15.40194; 74.04333
ƘasaIndiya

Babban birni Panaji (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 1,458,545 (2011)
• Yawan mutane 393.99 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Konkani (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare na West India (en) Fassara
Yawan fili 3,702 km²
Altitude (en) Fassara 1,167 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Goa, Daman and Diu (en) Fassara
Ƙirƙira 29 Mayu 1987
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Goa Legislative Assembly (en) Fassara
Gangar majalisa Goa Legislative Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasa Mridula Sinha (en) Fassara (26 ga Augusta, 2014)
• Chief Minister of Goa (en) Fassara Pramod Sawant (en) Fassara (19 ga Maris, 2019)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2 IN-GA
Wasu abun

Yanar gizo goa.gov.in
Taswirar yankunan jihar Goa.

Goa jiha ce, da ke a Yammacin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 3,702 da yawan jama’a 1,458,545 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1987. Babban birnin jihar Panaji ne. Birnin mafi girman jihar Vasco da Gama ne. Satya Pal Malik shi ne gwamnan jihar. Jihar Goa tana da iyaka da jihohin biyu: Maharashtra a Arewa, Karnataka a Gabas da Kudu.