Italiyanci
Italiyanci yare ne wanda Turawan ƙasar Italiya (Italy) suka fi yawan magana da shi. Hakazalika, ana amfani da shi a matsayin yaren gwamnati a kasar Italiya da kasar Switzerland, San Marino da kudancin Istriya dake ƙasar selvoniya Kroatiya kuma ana magana da harshen Italiyanci sosai a Albaniya, Malta, Monaco da kuma wasu ɓangarori na ƙasar Faransa (musamman a cikin garuruwan Dodecanese) Montenegro (Kotor), da wasu ɓangarori ƙasar Girka (a tsibirin Ionian da Dodecanese). Harshen Italiyanci ya taka muhimmiyar rawa a ƙasashen arewacin Afrika da kuma gabashin Afrika kuma ana amfani da harshen Amurka da Austaraliya akwai mutanen marasa rinjaye da kuma suke amfani da harshen a ƙasashen Bosnia Herzegovina, Kroatiya , Sloveniya da Romainiya.[1][2]
Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]
- Simone, Raffaele (2010). Enciclopedia dell'italiano. Treccani.
- Berloco, Fabrizio (2018). The Big Book of Italian Verbs: 900 Fully Conjugated Verbs in All Tenses. With IPA Transcription, 2nd Edition. Lengu. ISBN 9788894034813.
- Palermo, Massimo (2015). Linguistica italiana. Il Mulino. ISBN 9788815258847.