Indiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgIndiya
Republic of India (en)
भारत गणराज्य (hi)
भारत (hi)
بھارت (ur)
भारत (pi)
Flag of India (en) Coat of arms of India (en)
Flag of India (en) Fassara Coat of arms of India (en) Fassara

Take Jana Gana Mana (en) Fassara

Kirari «Satyameva Jayate (en) Fassara»
Suna saboda Kogin Indus
Wuri
India (orthographic projection)-2.svg
 22°48′N 83°00′E / 22.8°N 83°E / 22.8; 83

Babban birni New Delhi
Yawan mutane
Faɗi 1,326,093,247 (2020)
• Yawan mutane 403.4 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Harshen Hindu
Turanci
Addini Hinduism (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare na South Asia (en) Fassara, Commonwealth of Nations (en) Fassara, South Asian Association for Regional Cooperation (en) Fassara da Non-Aligned Movement (en) Fassara
Yawan fili 3,287,263 km²
• Ruwa 9.5 %
Wuri a ina ko kusa da wace teku Arabian Sea (en) Fassara, Bay of Bengal (en) Fassara da Tekun Indiya
Wuri mafi tsayi Kanchenjunga (en) Fassara (8,586 m)
Wuri mafi ƙasa Kuttanad (en) Fassara (−2 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi British India (en) Fassara, Provinces of India (en) Fassara, Patiala State (en) Fassara, Changbhakar (en) Fassara, Panna State (en) Fassara, Junagadh State (en) Fassara, Dhrangadhra State (en) Fassara, Khaniadhana State (en) Fassara, Morvi State (en) Fassara, Idar State (en) Fassara, Sangri State (en) Fassara, Jeypore Estate (en) Fassara, Patna State (en) Fassara, Porbandar State (en) Fassara, Tonk State (en) Fassara, Tripura (en) Fassara, Ajaigarh State (en) Fassara, Akkalkot State (en) Fassara, Alipura State (en) Fassara, Alirajpur State (en) Fassara, Alwar State (en) Fassara, Ambliara State (en) Fassara, Q104151568 Fassara, Athgarh State (en) Fassara, Athmallik State (en) Fassara, Aundh State (en) Fassara, Babariawad (en) Fassara, Baghal State (en) Fassara, Baghat State (en) Fassara, Balasinor State (en) Fassara, Q104152096 Fassara, Bamra State (en) Fassara, Banganapalle State (en) Fassara, Bansda (en) Fassara, Banswara State (en) Fassara, Bantva Manavadar State (en) Fassara, Baoni State (en) Fassara, Baraundha State (en) Fassara, Baria State (en) Fassara, Baroda State (en) Fassara, Barwani State (en) Fassara, Bashahr State (en) Fassara, Basoda State (en) Fassara, Bastar State (en) Fassara, Baudh State (en) Fassara, Beja State (en) Fassara, Benares State (en) Fassara, Beri State (en) Fassara, Bhaisunda (en) Fassara, Bhajji State (en) Fassara, Bharatpur State (en) Fassara, Bhavnagar State (en) Fassara, Bhopal State (en) Fassara, Bhor State (en) Fassara, Q104152097 Fassara, Bijawar State (en) Fassara, Bikaner State (en) Fassara, Bonai State (en) Fassara, Bundi State (en) Fassara, Cambay State (en) Fassara, Carnatic state (en) Fassara, Chamba State (en) Fassara, Charkhari State (en) Fassara, Chaube Jagirs (en) Fassara, Chhatarpur State (en) Fassara, Chhota Udaipur State (en) Fassara, Chhuikhadan State (en) Fassara, Chota Nagpur States (en) Fassara, Chuda State (en) Fassara, Koch Bihar (en) Fassara, Cutch State (en) Fassara, Danta State (en) Fassara, Darkoti (en) Fassara, Daspalla (en) Fassara, Datarpur (en) Fassara, Datia State (en) Fassara, Dedhrota (en) Fassara, Dewas State (en) Fassara, Dhami (en) Fassara, Dhar State (en) Fassara, Dharampur State (en) Fassara, Dhenkanal State (en) Fassara, Dholpur State (en) Fassara, Dhrol State (en) Fassara, Dhurwai (en) Fassara, Dungarpur State (en) Fassara, Faridkot State (en) Fassara, Gangpur State (en) Fassara, Garhwal Kingdom (en) Fassara, Gaurihar State (en) Fassara, Gondal State (en) Fassara, Guler State (en) Fassara, Gwalior State (en) Fassara, Hasht-Bhaiya (en) Fassara, Hindol State (en) Fassara, Hyderabad State (en) Fassara, Indore State (en) Fassara, Jafarabad State (en) Fassara, Jaipur State (en) Fassara, Jaisalmer State (en) Fassara, Jaitpur State (en) Fassara, Jalaun State (en) Fassara, Jambughoda State (en) Fassara, Jamkhandi State (en) Fassara, Jammu and Kashmir (en) Fassara, Janjira State (en) Fassara, Jaoli State (en) Fassara, Jaora State (en) Fassara, Jashpur State (en) Fassara, Jaso State (en) Fassara, Q104151575 Fassara, Jaswan (en) Fassara, Jath State (en) Fassara, Jawhar State (en) Fassara, Jesar State (en) Fassara, Jhabua State (en) Fassara, Jhalawar State (en) Fassara, Jhansi State (en) Fassara, Jigni State (en) Fassara, Jind State (en) Fassara, Jobat State (en) Fassara, Jodhpur State (en) Fassara, Kahlur State (en) Fassara, Kalahandi State (en) Fassara, Kalsia State (en) Fassara, Kamta-Rajaula (en) Fassara, Kangra-Lambagraon (en) Fassara, Kanker State (en) Fassara, Kapshi Estate (en) Fassara, Kapurthala State (en) Fassara, Karauli State (en) Fassara, Kawardha State (en) Fassara, Keonjhar State (en) Fassara, Keonthal State (en) Fassara, Khairagarh State (en) Fassara, Khandpara State (en) Fassara, Kharsawan State (en) Fassara, Khilchipur State (en) Fassara, Kishangarh State (en) Fassara, Kingdom of Cochin (en) Fassara, Kolhapur State (en) Fassara, Koriya (en) Fassara, Kota State (en) Fassara, Q104152099 Fassara, Q104152100 Fassara, Kothi State (en) Fassara, Q104152101 Fassara, Q104152102 Fassara, Kurundvad Junior (en) Fassara, Kurundvad Senior (en) Fassara, Kuthar (en) Fassara, Kutlehar State (en) Fassara, Lakhtar State (en) Fassara, Q104152103 Fassara, Lawa Thikana (en) Fassara, Limbda (en) Fassara, Limbdi State (en) Fassara, Loharu State (en) Fassara, Lunavada State (en) Fassara, Q104152104 Fassara, Maihar State (en) Fassara, Makrai State (en) Fassara, Malerkotla State (en) Fassara, Malpur State (en) Fassara, Manda (en) Fassara, Mandi State (en) Fassara, Kingdom of Manipur (en) Fassara, Maurha State (en) Fassara, Mayurbhanj State (en) Fassara, Miraj Junior (en) Fassara, Miraj Senior (en) Fassara, Muhammadgarh State (en) Fassara, Mohanpur State (en) Fassara, Q104152105 Fassara, Mudhol State (en) Fassara, Muli State (en) Fassara, Q104152106 Fassara, Kingdom of Mysore (en) Fassara, Nabha State (en) Fassara, Nagod State (en) Fassara, Nandgaon State (en) Fassara, Narsinghgarh State (en) Fassara, Narsinghpur State (en) Fassara, Nasvadi Taluka (en) Fassara, Nawanagar State (en) Fassara, Nayagarh State (en) Fassara, Nazargunj (en) Fassara, Nilgiri State (en) Fassara, Orchha State (en) Fassara, Orissa Tributary States (en) Fassara, Oudh State (en) Fassara, Pahra (en) Fassara, Pal Lahara State (en) Fassara, Palanpur State (en) Fassara, Paldeo State (en) Fassara, Palitana State (en) Fassara, Patdi State (en) Fassara, Q104152107 Fassara, Pataudi (en) Fassara, Q104152108 Fassara, Pethapur State (en) Fassara, Phaltan State (en) Fassara, Piploda State (en) Fassara, Pratapgarh State (en) Fassara, Pudukkottai State (en) Fassara, Radhanpur State (en) Fassara, Raghogarh State (en) Fassara, Raigarh State (en) Fassara, Rairakhol State (en) Fassara, Rajgarh State (en) Fassara, Rajkot State (en) Fassara, Rajoli Zamindari Estate (en) Fassara, Rajpipla State (en) Fassara, Q104152109 Fassara, Rajpara State (en) Fassara, Ramdurg State (en) Fassara, Rampur State (en) Fassara, Ranasan State (en) Fassara, Ranpur State (en) Fassara, Ratlam State (en) Fassara, Rewa State (en) Fassara, Sachin State (en) Fassara, Sailana State (en) Fassara, Sakti State (en) Fassara, Sambalpur State (en) Fassara, Samthar State (en) Fassara, Sandur State (en) Fassara, Sangli State (en) Fassara, Sant State (en) Fassara, Saraikela State (en) Fassara, Sarangarh State (en) Fassara, Sardargarh Bantva (en) Fassara, Savanur State (en) Fassara, Sawantwadi State (en) Fassara, Shahpura State (en) Fassara, Siba State (en) Fassara, Sirmoor State (en) Fassara, Q104152110 Fassara, Sirohi State (en) Fassara, Sitamau State (en) Fassara, Sohawal State (en) Fassara, Q104152111 Fassara, Sonepur State (en) Fassara, Suket State (en) Fassara, Tanjung Surat (en) Fassara, Surgana State (en) Fassara, Surguja State (en) Fassara, Talcher State (en) Fassara, Taraon State (en) Fassara, Thanjavur Maratha kingdom (en) Fassara, Tigiria State (en) Fassara, Torawati (en) Fassara, Tori Fatehpur (en) Fassara, Thiruvithamkoor Maharajyam (en) Fassara, Tripura (en) Fassara, Tulsipur State (en) Fassara, Udaipur State (en) Fassara, Udaipur State (en) Fassara, Vala State (en) Fassara, Q101242375 Fassara, Vijaynagar State (en) Fassara, Vijaipur State (en) Fassara, Vallbhapur State (en) Fassara, Wadagam State (en) Fassara, Wadhwan State (en) Fassara, Wankaner State (en) Fassara, Umri (en) Fassara, Dominion of India (en) Fassara da Q11944509 Fassara
Ƙirƙira 15 ga Augusta, 1947
Muhimman sha'ani
Indian independence movement (en) Fassara (15 ga Augusta, 1947)
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati Jamhuriyar Tarayya da parliamentary democracy (en) Fassara
Majalisar zartarwa Government of India (en) Fassara
Gangar majalisa Parliament of India (en) Fassara
• shugaban ƙasar Indiya Ram Nath Kovind (en) Fassara (25 ga Yuli, 2017)
• Firaministan Indiya Narendra Modi (en) Fassara (26 Mayu 2014)
Majalisar shariar ƙoli Kotun koli na Indiya
Ikonomi
Kuɗi Indian rupee (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .in (en) Fassara, .ભારત (en) Fassara, .भारत (en) Fassara, .ଭାରତ (en) Fassara, .ਭਾਰਤ (en) Fassara, .ভারত (en) Fassara, .இந்தியா (en) Fassara, .భారత్ (en) Fassara, .ভাৰত (en) Fassara, .بھارت (en) Fassara, .ಭಾರತ (en) Fassara da .ഭാരതം (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +91
Lambar taimakon gaggawa *#06#, 100 (en) Fassara, 101 (en) Fassara, 102 (en) Fassara da 108 (en) Fassara
Lambar ƙasa IN
Wasu abun

Yanar gizo india.gov.in

Indiya (kokuma India) tana ɗaya daga cikin ƙasashen da ke kudancin yankin nahiyar Asiya.

Indiya tana da girma sosai, tana kama da gara, kuma tana da sahel. Faɗin Kasan zai kai 700 mita sukwaya , Indiya tana da Iyaka da kasashe biyar, daga arewa maso yammaci akwai Pakistan, daga arewaci akwai Nepal da Bhutan, daga arewa maso gabas akwai Bangladesh da Myanmar, daga kudu maso yammaci 'yan kasashe a tsakiyar ruwa, daga kudu maso gabas akwai kasar Sri Lanka, da Indonesiya.

Indiya ita ce kasa ta biyu mai mafi yawan mutane a duniya, Mutanen ta sun kai adadin kusan 1,147,995,900 kuma ita ce ta bakwai a girman kasa cikin duniya, kuma ita ce cibiyar kasuwanci a tarihince tana da addinai da yawa kamar su ( Hindu, Budha , buza, shitano , sikhiya da Musulunci), ta samu 'yancinta ne daga Birtaniya a shekara ta 1947 .

National symbols of the Republic of India (Official)
Dabban Ƙasar 2005-bandipur-tusker.jpg
Tsuntsun Ƙasar Pavo muticus (Tierpark Berlin) - 1017-899-(118).jpg
Bishiyan Ƙasar Banyan tree on the banks of Khadakwasla Dam.jpg
Firen Ƙasar Sacred lotus Nelumbo nucifera.jpg
Dabban gadon Ƙasar Panthera tigris.jpg
Dabban ruwan Ƙasar PlatanistaHardwicke.jpg
King-Cobra.jpg
National heritage mammal Hanuman Langur.jpg
National fruit An Unripe Mango Of Ratnagiri (India).JPG
National temple New Delhi Temple.jpg
National river River Ganges.JPG
National mountain Nanda Devi 2006.JPG

.

Tarihi[gyara sashe | Gyara masomin]

Taj Mahal a garin Agra (Uttar Pradesh)

Tarihi ya nuna Indiya tana da wasu kayayyaki tun na da can, dadin dadewa ya kara da nuna cewa an samo alamun mutunen farko a Indiya tun a bayan shekara ta 9,000 . tun daga karni na biyar kafin haihuwar Annabi Isah sun yi masarautu da yawa kamar masarautar hawariya a arewacin kasar ita ce mafi muhimmanci sarakunanta na farko shi ne Ashoka yana bin addinin bosa a farkon shekara ta 180 kafin haihuwar Annabi Isah ikrikawa da bartiyawa suka mamaye Indiya a karni na goma sha uku sai masarautar kwace mulkin. Daga kudanci ma masarautu da yawa suna da rikici , masarautar tashiras tafi karfi kuma a zamaninsu ne kasar Indiya ta samu ingancin Ilimin zane-zane da sauransu .

a zamanin amaweyawa Musulmai ne suka fara tunani a kan Indiya , a wannan lokaci suka masu daula a gefen kogin sinda suka ajiye dakarun su a Afghanistan sannan suka fada Delhi suka masu masarauta a can ita ce masarautar Musulunci ta farko a indiya , a shekara ta 1350 masarautar taglag ta mamaye rabin kasar, dake kudanci a karni na goma sha shida sarkin masarautar taglag ya hada al'adun addinin hindi da addinin Musulunci da haka ya iya ya hukunta kasar ta indiya .

Tun da turawa suka gane hanyar ruwa ta zuwa Indiya sukai ta shigowa musamman ma mutanen Faransa da na Portugal da na Birtaniya sun sha kama karfe da karfi kuwa yana son ya mamaye wannan kasa, wadda keda yawan arziki sun tason mamaye indiya dan saboda yawan yaki a junan su , amma turawa sun hada kawunan su don su sace arzikin kasar a shekara ta1857 'yan indiya suka yiwa turawa tawaye dukda haka turawa sun samu nasara a kan 'yan tawaye manguliya tun daga wannan lokaci Indiya tazama a hannun turawa musamman ma tajmahal , duk dahaka Mahatma Gandhi ya yi kungiya tana neman yancin kasa dahaka turawa suka yi alkawarin zasubasu yanci a 8 Augusta 1949 kuma a 26 January 1950 Indiya tazama Jamhuriya .

saboda yawancin ad'dinai da yawan kabiloli ta samu kanta a cikin yakin basasa a shekara ta 1975 zuwa 1977 lokacin hukunci Indira Gandhi ta hana fitar dare awannan lokacin Indiya tazama kasa ce mai bin tsarin dimugratiya da na jamhuriya .

Indiya ta sha yaki da makutan ta akan iyaka kawa kasar cin a shekara ta 1962 kuma da pakistan har sau hudu a shekara ta 1947 , 1964 , 1971

[1]

[2]

Tsarin gwamnati[gyara sashe | Gyara masomin]

"Stupa" mòr ann an Sanchi (Madhya Pradesh)

Indiya tana bin tsarin Jamhuriya demukuratiya gwmna tana rabi gida biyu kawa tsarin Birtaniya shugaba shene yana yi kumai a cikin kasa kuma shene yake taimakawa a tsaren mulken kasa kuma shene baban habsusin soja tsarin zabe shekara biyar ce ga shugaba Firayim Minista she ke mulkin kasa ama zaben shi a kungiyar da take mulke ko kuma kungiyar da ta ke kauance da kungiyar da ta ke yawan kujiro , barlaman in su yanada daki biyu baban daki sunan shi rajia ( sabaha ) karamin daki shi ne na talaka te jeebesh bagchi, a kalichoot ka maa ik gaand chodo

Mutane[gyara sashe | Gyara masomin]

Teampall Lotus ann an New Delhi

.

Indiya itace ta biyu a duniya a yawan mutane bayan yawan mutanenta sunkai kimanin 1,132,446,000 a shekara ta 2008 , Mumbai birni ne mafi muhimmanci a Indiya dakwai wasu ma masu birane maso muhimmanci kamar Delhi , Kolkata ,Chennai , ilimi a Indiya yakai 64,8% :- na mata yakai 53,7% na maza 75,3% anfi haihuwar maza fiye da mata , yawan mutanen da suke aiki duk fadin kasar zasu kai 39,1% . Indiya itace ta biyu a duniya a yawan Musulmai bayan Indonesia . Indiya tanada yawan yaruka sun kai (1652)amma yaruka biyu ne gwamnatin take amfani dasu a cikin taro mutanen kasar dai sune mafi girma sune yaren Tamil da yaren Sanskrit amma tanada yarurruka talatin da biyu wa'yanda gwamnati ta yarda dasu a cikin (1652).

Ad'dinai[gyara sashe | Gyara masomin]

Jihohin Indiya[gyara sashe | Gyara masomin]

Indiya tanada jihohi ashirin da takwas sune wa'yannan :-

Indiya tanada jihuhi
  1. Andhra Pradesh
  2. Arunachal Pradesh
  3. Assam
  4. Bihar
  5. Chhattisgarh
  6. Goa
  7. Gujarat
  8. Haryana
  9. Himachal Pradesh
  10. Jammu da Kashmir
  11. Jharkhand
  12. Karnataka
  13. Kerala
  14. Madhya Pradesh
  1. Maharashtra
  2. Manipur
  3. Meghalaya
  4. Mizoram
  5. Nagaland
  6. Odisha
  7. Punjab
  8. Rajasthan
  9. Sikkim
  10. Tamil Nadu
  11. Telangana
  12. Tripura
  13. Uttar Pradesh
  14. Uttarakhand
  15. West Bengal

Yaruka[gyara sashe | Gyara masomin]

Kasar indiya tana daya daga cikin kasashen da suka fi kowanne kasa yawan yaruka, suna da yaran Hindi, Talgu, Tamil Nadu, Marati dadai sauransu.

Jinsin Halitta[gyara sashe | Gyara masomin]

A cikin kasar indiya akwai maza da mata, farare da bakake, munana da masu kyau, sai dai mata sunfi maza yawa a cikin Indiya, kuma yawancin matan Indiya kyawawa ne, suna gashi, kuma suna da san kwalliya.

Mata[gyara sashe | Gyara masomin]

Mata a Indiya sun kai kashi 65 cikin yawan yan kasar Indiya.

Maza[gyara sashe | Gyara masomin]

A cikin Kasar Indiya Maza basu kai mata yawa ba, sannan akwai fararen maza da bakaken maza a cikin kasar na Indiya, musamman mazan yankin Tamil Nadu sun fi kowanne yanki yawan maza bakake.

.

Al'adu[gyara sashe | Gyara masomin]

A cikin kasar Indiya akwai al'adu masu yawan gaske, kowacce kabila da addini suna da nasu al'adan, shiyasa duk shekara ake gudanar da bukukuwa daban daban a cikin kasar Indiya.

Waka[gyara sashe | Gyara masomin]

Indiya suna da tarihin gaske a fannin waka, shi yasa ma a lokacin bautar su suke rera wakoki kala daban daban.


Rawa[gyara sashe | Gyara masomin]

Matan Indiya sun kware sosai wajen iya lankwatsa a rawa, suna da kima nin sunayen rawa sama da 500, kowanne da yanda ake yin sa.

A lokacin da mata a Indiya suka dauki damaran yin rawa, su kan ci kwalliya sosai domin burge yan kallo, sannan suna sanya awarwaro, zobe, gwalagwalai da sauran kayan kwalliya.

.

Biki[gyara sashe | Gyara masomin]

Addini[gyara sashe | Gyara masomin]

Yawanci mutanen Indiya masu bautan gumaka ne, suna bauta ma Rama, Sita, Karma, Krishna, Dan Budda da wasu dayawa daga cikin gumakan su, suna da gurin bauta mai suna majami'a.

Kiristanci[gyara sashe | Gyara masomin]

Musulunci[gyara sashe | Gyara masomin]

Hindi[gyara sashe | Gyara masomin]

Addinin Hindu shine addini mafi yaduwa na gargajiya a cikin kasan Indiya, kashi 90 cikin dari na adadin mutanen Indiya yan addinin Hindu, sun kasance suna bauta ma gumaka, da jinsin da dabbobin da gumakan ke shiga cikin su.

Abinci[gyara sashe | Gyara masomin]

A cikin garin Indiya kowanne yare sunada kalan abincin su, wasu basa cin nama sai dai yayan ganye da yayan lambu.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]


Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l
Map Central Asia.PNG

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabascin Asiya

Map-World-East-Asia.png

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya
Map world middle east.svg

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu masao gabasci Aziya
LocationSoutheastAsia.PNG

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleziyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya
Map-World-South-Asia.png

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha