Lucknow
Jump to navigation
Jump to search
Lucknow | ||||
---|---|---|---|---|
लखनऊ (hi) | ||||
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƙasa | Indiya | |||
Jihar Indiya | Uttar Pradesh | |||
Division of India (en) | Lucknow Division (en) | |||
District of India (en) | Lucknow district (en) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 3,382,000 (2017) | |||
• Yawan mutane | 5,359.75 mazaunan/km² | |||
Harshen gwamnati |
Harshen Hindu Urdu Turanci | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 631 km² | |||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Gomti River (en) | |||
Altitude (en) | 123 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Muhimman sha'ani |
Siege of Lucknow (en)
| |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 226001–226026 da 227101–227132 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
| |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 522 | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | lucknow.nic.in |
Lucknow birni ne, da ke a jihar Uttar Pradesh, a ƙasar Indiya. Shi ne babban birnin jihar Uttar Pradesh. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, akwai jimilar mutane 2,817,105. An gina birnin Lucknow a karni na sha uku bayan haifuwan annabi Issa.