Arunachal Pradesh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgArunachal Pradesh
অৰুণাচল প্ৰদেশ (as)
ཨ་རུ་ནཱ་ཅལ་མངའ་སྡེ། (bo)
Mountains of Arunachal Pradesh.jpg

Wuri
Arunachal Pradesh in India (claimed and disputed hatched).svg
 27°06′N 93°24′E / 27.1°N 93.4°E / 27.1; 93.4
ƘasaIndiya

Babban birni Itanagar (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 1,382,611 (2011)
• Yawan mutane 16.51 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 83,743 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 20 ga Faburairu, 1987
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Council of Ministers of Arunachal Pradesh (en) Fassara
Gangar majalisa Arunachal Pradesh Legislative Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasa B. D. Mishra (en) Fassara (3 Oktoba 2017)
• Chief Minister of Arunachal Pradesh (en) Fassara Pema Khandu (en) Fassara (17 ga Yuli, 2016)
Bayanan Tuntuɓa
Lamba ta ISO 3166-2 IN-AR
Wasu abun

Yanar gizo arunachalpradesh.gov.in
Taswirar yankunan jihar Arunachal Pradesh.

Arunachal Pradesh jiha ce, da ke a Arewa maso Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 83,743 da yawan jama’a 1,382,611 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1987. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar, Itanagar ne. B. D. Mishra shi ne gwamnan jihar. Jihar Arunachal Pradesh tana da iyaka da jihohin biyu (Assam da Nagaland, a Kudu) da ƙasashen uku (Bhutan a Yamma, Myanmar a Gabas da Sin a Arewa).