Libya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgLibya
دولة ليبيا (ar)
Flag of Libya (en) Coat of arms of Libya (en)
Flag of Libya (en) Fassara Coat of arms of Libya (en) Fassara

Take Libya, Libya, Libya (en) Fassara

Wuri
Libya (orthographic projection).svg
 27°N 17°E / 27°N 17°E / 27; 17

Babban birni Tripoli
Yawan mutane
Faɗi 6,678,567 (2018)
• Yawan mutane 3.8 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Larabci
Labarin ƙasa
Bangare na Arewacin Afirka
Yawan fili 1,759,541 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Mediterranean Sea (en) Fassara
Wuri mafi tsayi Bikku Bitti (en) Fassara (2,267 m)
Wuri mafi ƙasa Sabkhat Ghuzayyil (en) Fassara (−47 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Great Socialist People's Libyan Arab Jamahiriya (en) Fassara
24 Disamba 1951Kingdom of Libya (en) Fassara
1 Satumba 1969Libyan Arab Republic (en) Fassara
2 ga Maris, 1977Great Socialist People's Libyan Arab Jamahiriya (en) Fassara
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati jamhuriya
Gangar majalisa House of Representatives (en) Fassara
• Chairman of the Presidential Council (en) Fassara Mohamed al-Menfi (en) Fassara (15 ga Maris, 2021)
• Prime Minister of Libya (en) Fassara Abdulhamid Dbeibeh (en) Fassara (5 ga Faburairu, 2021)
Ikonomi
Kuɗi Libyan dinar (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .ly (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +218
Lambar taimakon gaggawa 190 (en) Fassara, 191 (en) Fassara da 193 (en) Fassara
Lambar ƙasa LY
wasu abubuwan tarihin libya

Kasar Libya tana daya daga cikin kasashen dake Arewacin Afirka, kuma tanada iyaka da kasashe shida su ne:-

Map of Libya
  • Daga gabashin kasar, Misra
  • daga kudu maso gabashi, Sudan
  • Daga arewa maso yammaci, Tunis

Libya kasar larabawa ce kuma tana daga cikin kungiyar tarayyar Afirka kuma tana daya daga yan kungiyan kasashen larabawa da kungiyar kasashen musulunci, har wayau ita 'yar kungiyar kasashen Arewacin Nahiyar Afirka ce, kuma yar kungiyar kasashen da suke da man fetur ne. Kasar Libya babbar kasa ce a wurin fadin Kasa amma sai dai mafi yawan kasar Sahara ne, Iyakar libya takai 1,759,540 km2 tanada babban iyaka da teku. Shugaban kasar daya shahara shine Muammar Gaddafi.

Adjabiya libya
abincin libya
birnin tripoli na kasar libya
Jami'ar libya

[1]

Tarihi[gyara sashe | Gyara masomin]

Libya da harshen misrawan da , wannan suna yasamu ne daga kabilar libo dasuke zaune A jihohin da suke tsakanin Misra da Tunisiya.

dadin dadawa akan kabilar libo kuma dakwai kabilule asle na libya kaman Amazik da kabilar feneken. a karni na shida kafin haifuwar Annabi isah daular kurtaja ta mamaye libya duk da karfinta Romawa sun kwace ta daka hannunsu, a karni na shida bayan haifuwar Annabi isah bizantinawa suka mamaye libya . Kuma A karni na bakwai bayan haifuwar Annabi isah sai larabawa suka shigo libya

mayakan Libya a wani karni


.

libya ta samu ire-iren iko kamar haka:-

  • mulkin kafin tarihi
  • lokacin fenekawa da Igregawa da rumawa
  • lokacin da libya tana karkashen mulkin Amauiyawa da abbasiyawa a shekara ta 644
  • lokacin mulkin Britaniya da faransa 1943 zuwa 1951
  • lokacin samun ynci kasa shikuma yana rabe gida biyo

1 lokacin mulkin sarauta 1951 zuwa 1969

2 mulkin Moammar Gadhafi 1969 har yau libya ta zama Jamahiriya ton 1977

[2] [3]

wasu daga cikin kudin libya

Mutanen kasar[gyara sashe | Gyara masomin]

Sarauniya Fatima ta libya
mutanen kasar Libya a wani taro

Mutunen Libya sunkai adadin 6000,000 a sahile a arewacin kasar kabilolin libya sune , larabawa , barbarawa , tubawa karaglawa ( hadin turkawa da larabawa ) , Buzawa da 'yan tsurarun ( hausawa da bare-bari ).

harshen larabci shine harshen kasar, larabcin su yanada bambanci da sauran na kasashen larabawa kuma dakwai harsuna dayawa masu bambanci harshen ( Amazik, Buzanci tubanci da harshen hausa ) shine harshen kasuwanci a birnin sabha dake a kudancin kasar .

Hukumomin kasar libya

Addini[gyara sashe | Gyara masomin]

  • yawancin yan libya musulme ne 97%
  • 3% sauran addin kawa keristawa , yahudawa

kuma libya ba tada shiate samsam mabiya addinin yahudawa ( yahudawa ) yawancin su sun fita daga kasar bayan 1967 a yanzu saura 'yan tsiraro a tirbule , libya tanada 'yan tsirarun kyrke a tirbule da bangazi kuma sunada malame kyrke daya yana Bangaze da zama

Jihohin Kasar[gyara sashe | Gyara masomin]

libya tanada jihohi talatin da biyu sune kamar haka:-

Libya New Municipalities.png

1 Ajdabiya 17 Ghat
2 Al Butnan 18 Ghadamis
3 Al Hizam Al Akhdar 19 Gharyan
4 Al Jabal al Akhdar 20 Murzuq
5 Al Jfara 21 Mizdah
6 Al Jufrah 22 Misratah
7 Al Kufrah 23 Nalut
8 Al Marj 24 Tajura Wa Al Nawahi AlArba'
9 Al Murgub 25 Tarhuna Wa Msalata
10 An Nuqat al Khams 26 Tarabulus (Tripoli)
11 Al Qubah 27 Sabha
12 Al Wahat 28 Surt
13 Az Zawiyah 29 Sabratha Wa Surman
14 Benghazi 30 Wadi Al Hayaa
15 Bani Walid 31 Wadi Al Shatii
16 Darnah 32 Yafran


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]