Daular Usmaniyya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgDaular Usmaniyya
دولت عالیه عثمانیه (ota)
Devlet-i Âliyye-i Osmâniyye (tr)
Flags of the Ottoman Empire (en) Coat of arms of the Ottoman Empire (en)
Flags of the Ottoman Empire (en) Fassara Coat of arms of the Ottoman Empire (en) Fassara

Take Imperial anthems of the Ottoman Empire (en) Fassara

Suna saboda Osman I (en) Fassara
Wuri
OttomanEmpireIn1683.png
 41°N 29°E / 41°N 29°E / 41; 29

Babban birni Istanbul
Yawan mutane
Harshen gwamnati Ottoman Turkish (en) Fassara
Addini Musulunci
Labarin ƙasa
Bangare na Central Powers (en) Fassara da Gunpowder Empires (en) Fassara
Yawan fili 5,200,000 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Daular Abbasiyyah, Daular Rumawa, Beylik of Osman (en) Fassara da Beylik of Bafra (en) Fassara
Ƙirƙira 29 ga Yuli, 1299
Rushewa 17 Nuwamba, 1922
Followed by (en) Fassara Turkiyya
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati absolute monarchy (en) Fassara, dual monarchy (en) Fassara, absolute monarchy (en) Fassara, dual monarchy (en) Fassara, single-party state (en) Fassara da military dictatorship (en) Fassara
Gangar majalisa General Assembly of the Ottoman Empire (en) Fassara
Ikonomi
Kuɗi Akçe (en) Fassara
Tutar daular Usmaniyya
Tambarin daular Usmaniyya
Taswirar daular Usmaniiya a zamanin ta

Daular Usmaniyya (Larabci دولت عليه عثمانیه), (Turanci Devlet-i ʿAlīye-i ʿOsmānīye), (Turanci Exalted Ottoman State), (Turanci na wannan zamani; Osmanlı İmparatorluğu, ko Osmanlı Devleti), (Faransanci Empire ottoman),[1][2][1][1][3] daula ce da akayi ta a kasar mai mazauni a kasar Turkiyya a yanzu wadda tadau tsakanin lokacin 1299 zuwa 1923. Daular na zaune a Turkiyya kuma tana da iko da gabashi da kudancin kasashen dake a gefen kogin Meditereniya.

Tsakanin 1299 Osman I ya kafa daular, kuma tayi karfi sosai tsakanin shekaraun 1400 zuwa 1600, lokacin karfin ikon ta ya mamaye yankunan kudu maso gabashin Turai da kudu maso Yammacin Asiya da kuma arewacin Afrika.

Daular ta samu ne sakamakon cinye kasashe da yaki. Sarki ne ke aikawa da Gwamna zuwa dukkan kasar da daular ta kama domin yayi shugabanci, ana kiran wadannan gwamnonin da Pasha ko Bey. Mafi shahara daga cikin su a karni na 19 shine Muhammad Ali Pasha.

Daular Usmaniyya ta karye ne a lokacin Yaƙin Duniya na I wanda yayi sanadin dukkan kasashen kowacce ta rabu da juna.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 1.2 Strauss, Johann (2010). "A Constitution for a Multilingual Empire: Translations of the Kanun-ı Esasi and Other Official Texts into Minority Languages". In Herzog, Christoph; Malek Sharif (eds.). The First Ottoman Experiment in Democracy. Wurzburg: Orient-Institut Istanbul. pp. 21–51. (info page on book at Martin Luther University) // CITED: p. 36 (PDF p. 38/338).
  2. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named StraussConstp26
  3. Roy, Kaushik (2014-05-22). Military Transition in Early Modern Asia, 1400-1750: Cavalry, Guns, Government and Ships (in Turanci). Bloomsbury Publishing. ISBN 978-1-78093-800-4. The Osmanli Turks called their empire the Empire of Rum (Rome).