Karachi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Karachi.

Karachi ko Bombay birni ne, da ke a yankin Sindh, a ƙasar Pakistan. Shi ne babban birnin tattalin arzikin Pakistan. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane 14,910,352 (miliyan sha huɗu da dubu dari tara da goma da dari uku da hamsin da biyu). An gina birnin Karachi a karni na sha takwas bayan haihuwan annabi Issa.